INNA LILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN
Mahaifiyar Shehin Malami Dr. Mansur Sokoto Ta Rasu.... Karanta Cikakken Bayanin Anan
We Are Nigerian Techs
Ni Sunana Sunusi Abubakar Wanda Akafi Sani Da "Sunusibrowser, Daga Nigeria, Kaduna, Makarfi Local Govt. Na Kasance Ina Shiga Yanar Gizo-Gizo Tun Ina Yaro, Haka Na Taso, Nafara Koyan Gina Shafin Internet Nawa A Wapka.Mobi, Na Hada Shafuka Da Dama, Kamarsu: Kadunabase.tk, Zeroblanks.tk Daga Nan Kuma Nazo Na Hadu Da Ogana Watau Farukbrowser Wanda Naci Gaba Da Koyar Abubuwa Da Dama A Wajansa, Dagan Muka Fara Shirin Hada Kai Mu Bude Shafin Hausaweb A Shekarar 2014 Domin 'Yan Uwanmu Hausawa Suma Su San Ya Duniyar Take Ciki...n
Read More
No comments:
Post a Comment